Showing posts with the label BShow all
No results found

About us

Littahi Islamic Media dandali ne na ilimi, bincike, Labarai da sharhi akan addini da rayuwa, an kafa LITTAHI domin yaÉ—a sahihin ilimin Musulunci da wayar da kan al’umma bisa AlÆ™ur’ani da Sunnah, da fahimtar magabata na Æ™warai. Muna samar da rubuce-rubuce, bincike, labarai, da bayanai masu amfani a fannonin Qur'ani, hadithi, Aqeedah, Fiqhu, tarihi, Mu'amala, al’amuran yau da kullum, kiwon lafiya, da sauran muhimman batutuwa da suka shafi rayuwar Musulmi. Manufarmu ita ce samar da ingantaccen ilimi da rahotanni cikin sauÆ™i, inganci, da gaskiya, domin taimakon Musulmi su fahimci addini su kuma inganta rayuwar su.